Hanyoyi guda uku da zaki cewa samarai A’a ba tare da fada ba

Idan balaga yazo ana masaniyan canji sosai a jiki kuma wasu lokaci yana kara wa maza sha’awan wasu mata

Tunanin ku (5)

Ba abu mara kyau bane idan ana sha’awan mutum dan yana yiwuwa a sha’awan mutum kuma ku zama abokai da maza.

Ama kina da daman gaya wa maza a’a idan baki sha’awan halayyar shi musamman idan na soyayya ne kuma baki so.

Ga wasu hanyoyi da zaki iya ce mishi a’a:

Kice a’a kawai
Kada ki masa magana da fitsara. Ama kiyi tauri kuma ki samu matsaya. ki gaya masa a’a ba tare da fada ba. Ki nuna masa baki sha’awan irin halayyar nan kuma baza ki canza ra’ayin ki ba.

Ki masa bayani cewa kin san kasadan dake tare da jibinci da maza tsaran ki
Ki gaya masa cewa baki son ki wasa da rayuwar ki.

Idan kika ji kaman yana matsa miki lamba, ki gaya wa wani ko wata babba da kika yarda da
Kada kiji tsoro ki kai rahoton yaron dake saka ki jin wani iri. Kuma ki kauce al’amari da kike nan ke daya dashi.

Kina da wani yaro dake damun ki a al’umman ku? Kiyi magana da wani ko wata babba akan shi ko kiyi mana magana a shafin sharhin mu.

Share your feedback

Tunanin ku

Daina shiga harkarsa

March 20, 2022, 8:04 p.m.

Daina shiga harkansa yayi #ibrahim

March 20, 2022, 8:03 p.m.

GODIYA MUKE

March 20, 2022, 8:01 p.m.

Hmm wasu Mazan komaizakacemusu baxasu rabuda kaiba

March 20, 2022, 8:01 p.m.

Hmmm gaskiyane hassana

March 20, 2022, 8:01 p.m.