Na yi karama ga taimakwa?

Ba akaba ne…

An tabba fadi maku wai baza ku iya taimakawa ba don kuyi karama”?

Ko kuma kun ji kamar kun yi karama ga yin abubuwa mai kyau a garin ku. To, ba gaskiya ne ba.

Kowane mutum zai iya taimako. Matashi ko tsofaffi.

Shi ne ya sa muna so mu canja wasu magaganu wai ba zaku iya yin abu mai kirki a garinku ba.

Labarai: Ba wandda zai yadda ya ji abun da zaku iya yin are garinku done ke yarinya ne.

Gaskiya: Ba gaskiya ba ne. Budurwa ko tsohon, idan kuna da shawara mai kyau mutane zasu saurara ku. Misali mai kyau shi ne Malala. Ta yi girma a garin da yan mata basu da izini yin Magana a jama’a. Yau ko ina tayi yi Magana babban mutane a kowane kasa na saurara ta.

Labarai: Tsofaffi ne kawai na da izini yin abu mai kyau ko canja abubuwa.

Gaskiya: Akwai maganganu cewa, ‘tsohon yana nufi hikima’. Wanna ba gaskiya ne bag a wasu. Gaskiya shine akai yan mata masu yin abubuwa masu kyau yanzu. Ku ɗauki misali Zuriel Oduwole. Ita ce malami mai shekaru goma sha bakwai da haihuwa. Ta koya wa tsofaffi har ma shugabannin duniya game da muhimmancin ilimi. Ba ku yin karama don yin magana a jama’a ba ko kuma yin abubuwa mai kyau a garinku.

Labarai: Ina bukatan zamamai cancanta ko kwakwalwa kafin ina iya taimakawa.

Gaskiya: Akwai abubuwa da zaku iya yin ba tare da cancanta ba. Ga misali, baku bukata samu cancanta kafin ku taimakawa wa wasu yan mata su iya karatu.

Dukka abun da kuna bukata yin taimako farin zuciya da bege ne kawai idan akwai wata hanyar, zaku iya fara koya ma yan mata a garin ku yandda zasu iya yin karatu, ku ci gaba ku fara. Kada kusa shekaruku ya tsaya da ku.

Ku yadda da kanku. Zaku iya nunawa wai baku yi karam ba da yi taimakawa.

Fada mana abun guda daya da yana rike ku baya da yi abun mai kyau a garin ku. Muyi Magana sa a sharhin sashe.

Share your feedback