Menene canjin Springster a gurin ki
Neman yancin kai
Idan kika saka rai cewa zaki kara kokari, baki san iyakan da zaki iya kai wa ba
Babbu iyaka abubuwan da zamu iya yi idan muka bude zuciyar mu!
Komai na kara sauki idan muka taimake yan uwan mu mata.
Ba wanda zai iya hana yarinyar data san yadda ake dariya
Yadda na sabunta kaina
Mutane da yawa zasu gaya miki “a’a” a wannan duniyar. Ki cigaba da tafiya kawai!
Akwai baligin mutane da zaki iya yarda da.
Baki yi tsufa ki zama Springster ba, kina kara gagarumi ne!
Shafi 4 na 14