Kin taba haduwa da wani ko wata dake da warin jiki sosai? Idan kin taba, baza ki so wa kanki ba
Ga wasu abubuwa masu sauki da zaki iya yi ki hana kanki warin jiki da kuma tsaftace kanki.
Wanka kullun
warin kashi na zuwa daga zufa dake haduwa da halita dake sanadiyyar rashin lafiya a fatan ki. wannan halita na zama a jikin kowa. Dan haka, ba abun damuwa bane. Wanka na tafiyar da zufan, wanda zai wanke warin. Wanka da safe da kuma da dare zai taimaka jikin ki ya dawo sabo.
Kiyi amfani da hanyar jinyar cuta na lemun tsami
kina zufa sosai a wasu yankin jikin ki, kaman hammataa ki? zaki iya amfani da lemun tsami ki wanke wajan. Ki yanka lemun rabi sai ki shafa shi a hammattaa ki. ki barshi ya bushe, sai kiyi wanka. Zaki iya matsa ruwan lemun tsamin a cikin ruwan wankan ki. Ruwan lemun zai taimaka rage sanadiyyar cuta dake kawo warin jiki. Kuma, zai sa ki jin dadin jikin ki.
Ki sha ruwa sosai
wannan nada sauti mai sha’awa ko? Gaskiyan shine, ruwa na taimaka fitar da kazanta a jiki kuma yana tsaftace jiki. Ki zaba ruwa a maimakon lemun kwalba mai zaki. Kada ji jira sai kina kishi. Sosai kafan ki sha ruwa.
Ki tsaftace rigunan ki
ki wanke kayan ki ko da yaushe. Musamman su kampai ki. kiyi kokari kadda ki maimaita riga daya ko wanda rana. Ki tabata cewa kayanki sun bushe sosai a rana kafan ki saka su ko ki nannade su.
Kamshi mai dadi zai taimaka karfafa gwiwa ki. Ki Gwada wadannan hadin hidima nan da muka nuna miki da sauran siddabaru da kika sani.
Share your feedback