Zaki iya jin dadin al’adan ki

Ba lalai bane ki ta tagumi idan lokacin al’adan ki yakai

Tunanin ku (1)

Yanke wannan kagewar jijiyan!

Kina samun kagewar jijiya da ciwon baya a lokacin al’adan ki? Ba ke kadai bace. Akwai wasu yan mata ma masu yi. Shi ciwon da kike ji kawai gabobin mahaifan ki ke motsi saboda su saki jikin ki su kawo miki sauki.

Ga wasu Karin bayani yadda zaki bi da ciwon cikin

  • Motsa jiki na taimaka rage kagewar jijiya. Zaki iya yin rawa ko kuma kidan yi tafiya a cikin ungwan ku ko a farfajiyar gidan ku
  • Wani hanyar rage ciwon shine kwalban ruwan zafi. Ki cika kwalba da ruwan zafi, rufe shi da wani zani, sai ki saka shi akan maran ki.
  • Ki ririta yadda kike ji ajikinki. Kina yawan kuka lokacin al’adan ki? Ko kina yawan fushi? Sinadarin kimiyya ne! wannan sinadarin kimiyya sune masu mika sako a jiki dake canza abubuwa dawaya a jiki, harda yadda kike ji a jiki. A lokacin al’adan ki, matakin daraja na canzawa sosai. Shiyasa wasu lokaci zaki ta yawan haushi ba tare da dalili ba. Karki damu, babu abun dake damun ki.
  • Matsanancin bakin ciki fata. Kananan kuraje na fito miki a fuska a lokacin al’adan ki? Sinadarin kimiyya ne shima. Yawanci yan mata ma na yin abubuwan da kike ji. Kiyi kokari ki guje abinci me dauke da mai sosai, sikari, lemun kwalba da kayan zaki. Shan ruwa sosai na taimaka gyara jiki da kuma fada da kankanuwar halita dake sanadiyyar rashin lafiya

Lokacin da ya kamata ki naima taimako

Dukka abubuwan da kika karanta na faruwa kullun kuma babu abun damuwa. Ama akwai abubuwan da ba daidai bane. Misali

  • Idan baki ga al’adan ki ba a watani
  • Idan lokacin al’adan ki ya wuce rana bakwai. Idan kina zubadda jini sosai
  • Kagewar jijiyanki babu kyau kuma kina kasa motsi

Idan daya daga cikin abubuwanan na faruwa da ke, kada kiyi shiru! Kiyi wa wani likita ko malamar asibiti Magana, ko kuma wani babba da kika amince da.

Share your feedback

Tunanin ku

Good luck our wife's is be in good health till before marriage

March 20, 2022, 8:04 p.m.