Rarraba kauna!

Babbu iyaka abubuwan da zamu iya yi idan muka bude zuciyar mu!

Rarraba kauna!

Sannu, yarinya, sannu!

Meyasa muke “Rarraba kauna”?

Wannan mai sauki ne!

Ta hanyar magana da juna kuma da rarraba tunani, da farin ciki, da Imani, da masaniyar juna.

Muna jawo kowa kusa tare!

Rarraba kauna! Rarraba kauna! Rarraba kauna! Rarraba kauna! Rarraba kauna!

Share the love with a friend and read all the rest of our Springster Stories here!

  • al'umma
  • springster

An kashe Yin sharhi a wannan makala a wannan lokacin.