Cigaba da wautawa

Ba wanda zai iya hana yarinyar data san yadda ake dariya

Cigaba da wautawa

Sannu, yarinya, sannu!

Koda yaushe akwai wani babban, abun tsoro, mai ban haushi, da kuma abubuwan da basu dace a duniya.

Zaki iya sa su dauki kan kwakwalwar ki, ko kuwa zaki iya koya yin musu dariya!

Cigaba da wautawa Cigaba da wautawa Cigaba da wautawa Cigaba da wautawa
  • al'umma
  • springster

An kashe Yin sharhi a wannan makala a wannan lokacin.