Maraba da zuwa springster!

Wajan musamman mu na yan mata a yanar gizo gizom nada sabo babban gida.

Maraba da zuwa springster!

Sannu, yarinya, sannu! Maraba da zuwa duk sabon, duk gagarumin springster!

Wai menene wannan springster din, kike tambaya?

Springster wajan yan mata ne da aka yi da, kuma na yan mata kamar ki!

Duba wadannan sabobin siffofin a sabon babban gidan yanar gizo gizon mu:

  • Labarai daga yan mata kamar ke!
  • Gasar amsa tambayoyi da kuma wasanni!
  • Siddabaru!
  • Shawara masu amfani da kuma tambayoyi da amsa masu nishadi.
  • Gasa da inkari!
  • Kiyi amfani da shafin ki saboda ki bayyana kanki!
  • …..da kuma karin abubuwa. Gaskiya, suna nan da yawa!

Kin shirya shigan nishadin? Ku shirya, yan uwa mata! Saboda daga yanzu?

Kowane mutum springster ne!

  • tsira
  • akanlayi
  • abokantaka

An kashe Yin sharhi a wannan makala a wannan lokacin.