Koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane!

Komai na kara sauki idan muka taimake yan uwan mu mata.

Koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane!

Sannu, yarinya, sannu!

Kin taba ji kamar dukka nau’in duniyar na saman kafadar ki?

Ba wanda ke son wannan, ko?

‘koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane’!

akan tsayiwa da mutane dake rayuwar ki dake bukatan taimakon ki kuma ki tabata ba wanda ke fuskacen duniya da kan su.

Koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane! Koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane! Koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane! Koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane! Koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane!

Kin ji dadin karatun? Ki rarraba kaunar da wata abokiyar ki sai ki karanta sauran labaran mu na Springster a nan!

  • al'umma
  • springster

An kashe Yin sharhi a wannan makala a wannan lokacin.