Abubuwa guda uku da zaki koya daga mahaifiyarki

Zata taimake ki zama mace mafi inganci

Zaki ga kaman mahaifiyarki ko yar uwar mahaifiyarki ko wanda take tsaran ki ta “tsufa”, ama akwai abubuwa mai yawa da zaki koya daga wajan ta. Abubuwa da baza ki iya koya a wani waje daban.

Ga abubuwa guda uku masu muhimanci da zaki koya daga mahaifiyarki

1. Yadda zaki karfarfa kanki
kin lura cewa mahaifiyarki na kama da super mace? Ta cigaba da jurewa alhalin halin da take. Bata yarda ta barki kiga wahalan ta. Ta tabata cewa gidan ku na cikin siffar mai kyau, koda lokacin da bata jin dadi. Mahaifiyarki zata koya miki yadda zaki karfarfa kanki a lokacin wahala.

2. Yadda zaki ririta kudi
kina gani yadda mahaifiyarki ko yar uwar mahaifiyarki ki kuma wanda take tsaran ki take farashin abubuwa. Bata tsayawa sai ta samu farashi mai kyau. Koda ma tana da karamin kasafi ne, ta san yadda zata samu farashi mai kyau. Mai yiwuwa mahaifiyarki ta san idan zata samu kaya masu kyau da arha. Mahaifiyarki zata iya koya miki yadda zaki zama mai hazaka da kudin ki.

3. Yadda zaki duba kanki
Mahaifiyarki na duba kanta da kowa. Tana tabata cewa duk kuna da abubuwan da kuke bukata. Tana tabata duk kuna yin abun da ya kamata. Tana yin iya karfin ta taga kuna jin dadi. Mahaifiyarki zata iya koya miki yadda zaki zama yar mace mai tarbiya da lura da.

Zaka iya koyan abubuwan nan daga mahaifiyarki, daga kallon ta da bin abubuwan da take yi. Ki gaya mana wasu abubuwan da kika koya daga mahaifiyarki a yankin sharhin mu.

Karanta KINA DA 'YANCIN KOYO!

Share your feedback