Tsarin ajiya na watani uku

Yadda zaku yi ajiya domin wannan abun na musamman

Dukkan mu na da wani abun da muke fatan mu siya.

Mai yiwuwa takarda ne, ko takalmi, jaka, atamfa ko kuwa yana adon fuska.

Zaku iya ajiya domin ku siya.

Bari mu bi Bunmi ta nuna mana yadda zamu yi ajiyar watani uku

hausa_savings_infographics_1.jpg hausa_savings_infographics_2_lNja1QN.jpg hausa_savings_infographics_3.jpg hausa_savings_infographics_4.jpg hausa_savings_infographics_5.jpg hausa_savings_infographics_6.jpg

Kamar Bunmi kuma zaku iya tsara yawan kudin da kuke son kuyi ajiya da kuma tsawon lokacin da kuke son kuyi ajiyar.

Kuna ajiyar kudi domin ku siya wani abu? Ku rarraba dabarun ajiyar ku a sashin sharhi.

Share your feedback