Zai taimake ku kara inganta rayuwar ku
Kasancewa da tabbaci zai iya wuya. Ina jin tsoron yin wa wata babba magana. Bana ma iya tambayan malamar makarantar koyan abincin mu ta maimaita abu idan ban gane ba. Bana iya daga hanu na idan na san amsar wani tambaya.
Abokai na sun lura. Sun ce zai saka mutane su zato ban san komai ba. Amma na san na sani kuma zan iya yi idan zan kara zama mai tabbaci.
<br.
Babban abokiya ta mai sunnan Anne nada tabbaci sosai. Tana iya magana da kowa koda shekarun su nawa ne. Kamar ba abun dake tsorata ta. Bani da tabbaci kamar ita, amma ta tunatar dani cewa “Yin tambaya baya nufin cewa ni dakikiya ce, yana nufin cewa kina son ki kara gane abu ne”.
Cin nasara a makarantar abincin nan nada muhimmanci a gare ni. Zai taimke ni samun kudi na lura da kaina da kuma iyali na.
Shiyasa nake bukatan yin aiki a tabbaci na. A ta nan zan daina jin tsoro kuma zan iya yin tambaya da zai taimake ni cin nasara.
Anne ta bani shawara mai kyau akan yadda zan samu tabbaci.
Ga guda uku masu muhimmnaci- Mai yiwuwa su taimaka muku.
Anne ta kara rarraba sirrin ta mafi muhimmanci dani. Tace “Ki tuna, kowa na jin tsoron hukunci, harda ni! kasancewa jaruma da tambayan tambayoyi baya nufin cewa bana jin tsoro.”
Kun san wasu hanyoyi da Springsters zasu iya koya daina jin tsoro a cikin jama’a? Ku rarraba damu a sashin sharhin.
Share your feedback