Ki Na Da Buri A Rayuwa?

Ki Tabbatar Dasu!

Tunanin ku (2)

Idan ki na da buri a zuciyarki, nemo mutanen da suka sami nasara a wannan fagen. Tambayesu yadda haka zai faru.

Zaki cimma burin ki, ki nemi Karin ilimi dan gane da mutanen da suka yi nasara a wannan fagen. Lura da tangardar da suke kai da kuma zaɓin da suka yi.

Nemi wani shirin horarwa ko ƙungiyar mata wadda za ta taimaka miki ta bangaran tattalin kuɗi, ajiya, da kuma juya kuɗaɗe. Wanan ilimi na da mahimmanci a rayuwa.

Ka da ki ji tsoron yin kuskure wanan tafiya. Maimakon haka kiyi koyi daga kuskuren da ke ciki. Za su ƙara miki ƙarfin gwiwa. Yi imani da burinki ki sami ƙarfin gwiwa. Ki yarda da cewa akwai wahalhalu biye da shi. Amma zaki cimma alkhairai da yawa a rayuwa.

Share your feedback

Tunanin ku

Banfa yi zagi ba.

March 20, 2022, 8:03 p.m.

Inada burin xama nurse.

March 20, 2022, 8:03 p.m.