Ana Bi Da Ke Yadda Bai Kamata Ba?

Ki Na Da Yanci.

Tunanin ku (1)

A yawancin ƙasashe mata na da dama daya da maza a dokance, kuma ana ɗaukarsu dai dai ta ko wane ɓangare. Amma ba ko yaushe ake aiwatar da wannan a gida ba. Ki na da dama a ɗaukeki da girmamawa kuma ki kasance cikin lafiya da tsaro a gidanku. Idan abin ba haka ya ke ba to ki yi magana da wani da ki ka amincewa kamar malami ko shugaban ƙauye. Matsalar da aka furta na iya zama sauki ga wadan da ya furta.
Idan wani babba ya nemi ya tsorata ki ta hanyar yi miki tsawa ko cutar da ke, zai iya zama cin zarafi kuma ba dai dai ba ne. Ki nemi wani babba da ki ka amincewa ya taimake ki. Ba babban abin tashin han kali ga yaro kamar rasa iyaye. Ka girma ba iyaye ko wani babba dake kulawa da kai na da illa sosai. Amma kuma dole kana da hakkin ilimi da kulawa.

Share your feedback

Tunanin ku

ban da iyaye

March 20, 2022, 8:04 p.m.