Jini yafi ruwa kauri, dan uwa rabin jiki

Iyali ki sunfi muhimmanci

Tunanin ku (1)

Kamar yar mace wasu lokuta zaki ga Kaman zama da wasa da abokai ki yafi akan zama da iyali ki ko kuwa iyayen ki. Zaki ga Kaman iyayen ki “tsofofi ne”

Mun san cewa Kaman yar mace kina son ki kwashi lokaci mai yawa da sa’anki saboda ki koya sabbi abubuwa, duk da haka abun muhimmanci ne ki kwashe lokaci mai yawa da iyali ki musamman iyaye ki wanda suke kara tsufa ko wanda rana.

Bamu ce ki kwashe duka lokacin ki da iyaye ki ba, amma ga wasu misali da zai saki kusa dasu.

Ki riga cudanya dasu
A wani lokaci iyaye ki ma matasa ne da suka masaniya abubuwa da kike ji yanzu saboda haka, ki ji yancin dasu a rayuwanki, kuma ki tambaye su akan darasin da baki sanni ba ko baki gane ba. Suna da masanya sosai.

Ki kara kusa dasu
Ki basu lokacin ki kamar yadda zaki bawa abokai ki. Mahaifiyaki bata gane yadda zata amfani da wayan ta ba? Ki taimaka mata. Ki gayyata abokai ki gidanku su hadu da iyali ki. wannan zai sa iyali ki suga cewa kina da abokai kwarai masu muhimmanci a rayuwanki.

Ki zama mai tarbiya
shekarun Mariam goma sha shida. Mariam na son samun cin gashin kai ama abu daya dake hanata; mahaifiyata. Tana bi da Mariam Kaman karaman yarinya.
A maimakon Mariam tayi korafi sai ta dauka mataki saboda ta nuna wa mahaifiyata cewa tayi girma.

Na farki, ta fara taimako aikin gida sai ta fara taya mahaifiyata a shagon ta. Ba sauki, ama mahaifiya Mariam ta fara gani cewa Mariam na girma ta zama mace mai kwazo da hikima. Ba sai ma an ce ba, dangataka su ya karu.

Share your feedback

Tunanin ku

wallahi hakane

March 20, 2022, 7:58 p.m.