BAYAR DA MA’ANAR KI

Sanin yarinyar nan dake cikin madubi

Tunanin ku (2)

Kamar matasa, muna masaniyar abubuwa da yawa!

Jikin mun na canzawa. Abun da muke so na canzawa.

Muna ji kamar bamu san kan mu ba kuma. Yana rikitarwa.

Mu waye ne? Me muke so? Ina muke son mu je a rayuwa? Kokarin gwada gane shi zai iya sa mu jin tsoro. Amma ba sai ya zama haka ba.

Bangare daga cikin kasancewa yar mace shine koyon sanin kanki.

Idan kika kara koyo, zaki kara sanin ko ke wace ce.

Ga wasu abubuwa da zasu taimaka yin miki sauki

Ki nemo abun dake saki farin ciki

Kina son ilmin lissafa lambobi? Ke ce mai daukan lamba na farko a ajin ku? Kina son yin wa iyalin ki abinci? Ke ce yarinya mai bada dariya a unguwar ku? Kiyi tunanin abun da kika yi sosai da kuma abun da kike son yi. Ki bunkasa shi. Zaki koya abu daya ko biyu akan ki a hanyar. Ki gwada yin wani sabon abu

Menene daya fi da zaki koya yin abubuwan da kike so? Ki gwada yin abubuwa daban daban da zaki iya yi. Ki gwada yin wani sabon abu a kowane rana. Koda wani karamin abu ne. Kuma koda kina tunanin baza ki so shi ba.

Ki gwada a wasanin motsa jiki na makarantar ku, ko kungiyar wakoki a makarantar ku ko coci, ko kuwa wani kungiyar wasan kwaikwayo.

Kiyi imani da kanki

Koda menen ya faru, ki tuna cewa ke gagaruma ce. Koda kina ganin kamar rayuwa nada wuya da rikitarwa, kiyi imani da kanki.

Idan kika gwada wani abu kuma bai yi aiki ba. Kada ki damu. Ki gwada yin wani abu.

Kada kiji tsoron zama abun da kike so kuma ki nuna kanki wa duniya.

Kowane masaniya wani hanya koyo ne.

Kowane kuskure kawai wani labari mai ban dariya ne da zaki gaya wa abokan ki anjima.

Kiyi imani da kanki, ba sai kin gane su dukka yanzu ba.

Me kika koya akan ki kwanan nan? Gaya mana akan shi a shafin sharhin.

Share your feedback

Tunanin ku

dan ALLAH bana ji dade miji na wajan saduwa

March 20, 2022, 8:01 p.m.

Yaya yanayin canzawan da jikinki yake kuma yaya kikeji?

March 20, 2022, 8:01 p.m.