Mun fi karfi idan muka hada kai
Kuna tafiya a titi, sai wata kyakkyawar yarinya ta wuce. A nan take, zaku fara neman wani abu mara kyau game da ita. Kun kasa samun kowane abu mara kyau da ita, amma duk da haka sai ku nema wani kuskure da abubuwa mara muhimmanci. Ai kafafun ta sun mike sosai. Gashin ta yayi tsufa wa makaranta. Wai shin, mai yasa take da idannu biyu? Sai ku tsaya kuyi tunanin abun dake damun ku.
Idan muka taba samun kanmu a irin al’amarin nan, muyi kokari kada mu dame kanku. Ba laifin mu bane. Abun shine, duniya na koya wa yan mata suyi gasa da juna.
Kuma, ana koya wa mu yan mata cewa yan maza sun fi mu, wai sun fi mu muhimmanci. Saboda haka muna tsanan juna domin muna tunanin cewa akwai wani abu mara kyau da kowane mace. Amma babu. Yan mata sun hadu a duk fadin duniya.
Ya kammata mu tuna: sauran yan mata ba makiyi bane. Muna bukatan goyon bayan sauran yan mata - da kuma kanku. Kuma mataki na farko? Jefar da dukka wadannan karyar abubuwan da aka gaya mana. Yan mata da maza na da muhimmanci daidai.
Daga nan, muna bukatan gane cewa mu yan mata mun bambanta, amma a daidai da ban mamaki. Dukkan mu nada karfi, da ban dariya, da kwarewa, da iya aiki sosai, da kuma kyau a namu halitta. Kada muji tsoron juna. A maimako, mu share wadannan mutanen dake hada mu fada da juna, sai mu daga juna.
Idan yan mata suka goya bayan juna, abubuwa masu ban mamaki na faruwa. Babu wani abu da baza mu iya cimma buri ba. Duniyar zai kara inganta. Banda wannan, idan bamu goya bayan juna ba, wa zai yi? ga hanyoyi guda biyar da zaku iya goya wa sauran yan mata baya:
Shikenan! Mun bar wani abu? Ku gaya mana a sashin sharhi. Zamu so mu koya sabobin hanyoyi da zamu goya bayan juna.
Share your feedback