Labarai iri guda, amma da sabon tsari!

Tasarin yar mace da ake kira GEM zata zamanto zuwa Springster

Sannu, yarinya, sannu!

Maraba da zuwa springster! Amma tsaya, ba wannan shafin yanar gizo gizon bane ake kira GEM?! Kuma ba GEM ya riga ya gagarumi ba?!

Don mene za’a canza?

Kada kiji tsoro! Springster akan duka abubuwa masu kyau ne a yanar gizo gizon mu na asali, da abubuwa sabobi masu inganci da zaki gano!

Springster ba wani sabon kamani bane kawai, sabon suna ne, kuma da sabobin siffofi….gaba dayar al’umma ne, kuma muna da wasu abubuwa masu bada mamaki da muka tabbatar cewa zai sa rana ki ya kara zama mafi ban sha’awa.

Dukkan abubuwan da kike so akan GEM? Duk suna nan, amma mafi inganci!

Ki cigaba da kallon wannan shafin yanar gizo gizon daga yanzu zuwa makonni na gaba da zamu sanar- Mun kosa mu rarraba duka daku!

Share your feedback