Menene ke kara wa yar Springster karfi?

Muna rayuwa ta sirrin mu, muna rarraba kaunar

Tunanin ku (1)

Sannu yan Springster!

Mun san cewa muna gagarumi kowane rana, koda yaushe, ko? Idan muna son mu kasance yan Springsters mafifici, muna bukatan tuna ko mu waye ne da kuma abun da muke yi.

Tunda dai dukkan mu na wannan tafiyar mai ban mamaki tare. Mu fara.

Mu saka aiki

Ba abu mai kyau dake zuwa da sauki. Idan muka saka ido akan wani muradi, muyi aiki sosai har sai mun yi sa. Mai yiwuwa yayi wuya, amma idan muka ci nasara, zamu ji dadi.

Mu rarraba kauna

Wani mutum mai hikima ya taba fadi cewa zamu tashi idan muka daga wasu. Bude zuciya wa juna, rarraba labarai mu da kuma burin mu, zai taimake mu hada wani shakuwa da zai taimake mu a lokacin wahala. Akwai isasshen kauna da zai zagaye dukka yan Springster.

Koda yaushe muna tare, ba ke kada bace

Idan muka taimake yan uwan mu mata dake bukata, zai yi mata sauki ta fuskance duniya. Tana tsoron tsallaka titi? Mu rike mata hannu. Tana yawan saka riga daya? Mu bata wasu daga cikin namu. Ba wanda ya kamata ya fuskance rayuwa shi daya.

Cigaba da wautawa

Akwai abubuwa da yawa da baza mu iya canzawa a duniya ba. Duk da haka, yin dariya wa kanku waje mai kyau ne da zamu iya farawa. Yana tunatar da mu cewa zamu iya kawar da dukka abubuwa mara kyau. Rayuwa na iya kasancewa da nishadi. Kada mu dauke sa da zafi.

That’s all for now, girls. Now let’s go ahead and make a difference in one another’s lives. Remember, we’ll always be stronger together.

Got more tips on becoming a strong Springster? Tell us in the comments.

Share your feedback

Tunanin ku

Halinka Jarinka

March 20, 2022, 7:56 p.m.