Kin cancanci kiyi farin ciki yarinya

Ki cigaba da cin nasara, yarinya!

Kun san abun dake saka wani al’umma farin ciki? Mutanen.

Mutane masu farin cikin ne ke saka al’ummar farin ciki.

Kuna cikin wani al’ummar. Kuna da wani babban matsayi da zaku aikata domin ku inganta da kuma kawo farin ciki al’ummar ku.

Mun san cewa akwai lokuta da wasu mutane zasu saka ku ji kamar baku dace ba.

Kun san mene? Kuma kuna da muhimmanci kamar wadannan mutanen.

Mai yiwuwa ma wasu mutane suje suna kiran yan mata masu raunin jinsi.

Zasu ce abubuwa kamar “Ku ba maza bane kuma baza ku iya ba”

Kun san mene!!! Sunyi kuskure

Baku da rauni. Ba lallai sai ku maza ne kafan ku aikata kowane abu…

Kuna da yancin samun gata kamar maza, kuma kuna da ikon cimma kowane abu da kuka saka zuciyar ku.

Wa yace maza ne kawai zasu iya zama makanikai, injiniya, da sauran su.

Ku Springster ne. Yan Springster nada tauri. Suna da karfi. Basu ganin mara yiwuwa.

Sun san abun da suke cancanci. Kamar kowa suna cancanci farin ciki.

Basu saurarar muryoyi da basu bukata. Suna ashe lokaci da mutane dake imani da kwarewar su.

Suna koyi. Suna da mutane kusa dasu da kuma nesa da suke koya daga.

Yan Springster ku tuna cewa ba wanda zai iya saka ku ji fiye da yadda kuke saka kanku ji.

Ba ku kadai bane a wannan tseren. Ku cigaba da kokari har sai kun ci nasara. Ku lasta a nan domin ku koya yadda zaku zama Yan Springsters masu farin ciki a wannan makalar

Wasu lokuta kuna ji kamar yan maza sun fi inganci? Akwai wanda ya taba saka ku ji kamar baku da muhimmanci? Kuyi mana magana a wajan sharhi.

Share your feedback