Yadda Balikisu ta tsaya wa kaita

Yin Magana zai taimaka canza abubuwa.

Sunna Balkisu. Ina zama wani karamin gari a nan Kebbi state.

A gari mu, muna da makaranata guda kawai. Maza ne mafi yawa a makaranta.

Lokacin da na fara makarantan,ba yi sauki ba. Wasu yan mata a garin mu su yi mun dariya.suka cewa ina son in zaman kamar na miji shi ne ya sa ina zuwa makaranata. Suka cewa makaranta yana koya wa yan mata su dinga Magana da yawa.

A makaranta, wasu zaza na yin wa yan mata dariya don zuwa makaranta. Suka cewa muna batar da lokacin mu don a gida miji ne za mu zauna a karshe.

Wasu mata suka fadi wa mamata ta ana ni zuwa makaranta.

Ya yi wuya yin sabon abokai. Wasu soho abokai na suka bar yin mun Magana da kuma suka fita hanya dani.

Wasu safe ina jin tsoro zuwa makaranta.

Ya fara shafar masana kimiyya. Malama na ta gane abun deke faruwa da ni. sai ta tambaye ni meke faruwa da ni. Na fadi mata.

Lokacin ne ta bani labarin Malala. Ta ce wasu mutane su yi su daina ta daga zuwa makaranta. Daga ta sa su ci sa`ar, ta tsayar da kai ta.ta gaya mu yadda wanna ya taimaka har mutane a dukka duniya sun san ta. Labarinta daya ne da nawa. Labarin ta ya taimaka mun. Ba zan sa Magana mutane a garin na ya ana ni ba.

Na fara zuwa makaranta da kai na a sama. Na ma fara wani kungiyar da yan mata a makaranta na. Yanzu muna zuwa makaranta tare hai ma da yin karatu tare wasu rana.

Ta kungiyar, muna koya way an mata a garin mumuhimmancin zuwa makaranta. Mu raba wasu abubuwa da muka koya a makaranta da yan mata. Muka gaya masu abubuwa da zasu iya yin idan suka je makaranta.

Na lura cewa tunda muka fara yin wa yan mata Magana, wasu daga yan mata suka daina yin muna dariya.

Naji dadi don na iya tsaya ma kaina kamar alala.Wasu rana, wasu mutane na son nema Magana mu idan muna son yi sabon abu.zamu iya yi fushi ko rashin takaici. Ci gaba. Ku yi Imani da kai ku da kuma mafarki ku.

Wanni ya taba yi maku dariya don tsammani ko son makaranta? Raba kwarewa ku da mu a cikin sharhi sassan.

Share your feedback