Chioma Omeruah “ Chigul ta gaya mana yadda ta sa burin ta ya auku.
Akwai mata da suka yanke shawara cewa zasu zama daban a cikin fadi tashi da kuma imani cewa mata bazu su ci nasara a wasu filin kwarewa. Daya daga cikin irin matan nan shine Chioma Omeruah da kowa ke kira Chigul.
Ta fara aikin ta a lokacin da maza suka mamaye masarrafar.
Yau Chigul tana daya daga cikin babbar mutane masu bada dariya da suka juya suka zama masu wasan kwaikwayo na talabijin a kasar naijeriya.
Gabatar da kanki
Nice ta biyu a cikin yara hudu. Mace ta farko. Mahaifi na yayi aiki da rundunar mayakan sama. Mun zauna a wajaje da yawa…. mahaifi na da tatstsauran ra’ayi…..Iyaye na sun yarda da zana sosai!
Yaushe kika yanke shawara cewa zaki zama mai barkwanci?
Ban hakikanin cewa zan zama mai barkwanci ba….Chigul kawai ta faru ne. Bazan iya bayana yadda tafiyar da duka wannan ya faru ba.
Ya kika ji bayan da kika gaya wa iyalai ki da abokai ki akan shawarar da kika yanka ki zama mai barkwanci
Ina ganin matsalan na cikin barin aiki na mai kyau. Mahifiyata bata ji dadi da shawara na ba da farko amma ta amince yanzu. Na gode Allah!
Kin je makarantar wannan kwarewar ne ko kin karanta wani darasi na musamman ne da zai karfafa aikin ki?
Yin barkwanci na zuwa mun a dabi’ance amma zan so na dauke wasu ajin karatu idan na samu dama.
Kin taba masaniyar wani jan baya tun da aikin ki ya fara? idan e, ya kika shawo kan matsalar?
Da wannan tafarkin aikin dana zaba, yawancin lokaci aikin na zuwa a lokaci daban kuma wasu lokata ana samun lokaci rani. Lokacin da ba’a samun aiki sosai, wannan zai saki ajiyen kudin ki. Wannan lokatar nada wuya. shiyasa zaki yi wayo.
Ya kike ji dake macece mai barkwanci a cikin masarrafa dake cike da maza?
Masarrafarar na cike da maza amma wannan zai saki kara gyara kwarewar ki soboda ki cigaba da zama sabuwa…..
Kin taba gudanarwa a wani lamari da ba wanda yayi dariya ko wanda mutane basu mai da martani da kyau ba? Ya kika bi da shi?
Sanda na koya cewa ba kowa bane zai nuna gamsuwarka ko fahimta irin barkawnci na. Nayi wasu aiki da ban bama masu sauraro dariya ba amma na gaya wa kai na kawai cewa ranar basu jin dadi ne!.... “sai na gaba”
Wanda shawara zaki bawa yan mata dake martabar da ki?
Ina imani da buri da yin buri babba….burin ki nada kyau kuma zaki iya cika alkawarin su. Ki samu ilmi kuma ki cika alkawarin abun nan da kike matsananci so…
Kina da buri? Ki bi shi yau. Baki kankanta wa babban buri ba kuma kada kiji kamar baki isa ko cika alkawarin burin ki. Ki imani da kanki da burin ki.
Ki gaya mana akan tunanin ki a shafin sharhin mu akan abun da kike ganin ke hana ki bin burin ki.
Share your feedback