Da zaran kika zama Springster, koda yaushe ke Springster ce!

Baki yi tsufa ki zama Springster ba, kina kara gagarumi ne!

Sannu, yarinya, sannu!

Kawai saboda kina girma baya nufi cewa zaki zama balagaggiya.

Ki cigaba da wautawa, ki cigaba da karya katangar wariya, sai kuma ki cigaba da Imani!

vig_7_1.png vig_7_2.png vig_7_3.png vig_7_4.png vig_7_5.png

Kinji dadin wannan karatun? Rarraba kaunar da abokiyar ki kuma ki karanta sauran labaran mu na Springster a nan!

Share your feedback