Karya katangar wariyar!

Wannnan abun da ba’a riga anyi ba? Kiyi nishadin idan kina yin sa.

Tunanin ku (1)

Sannu, yarinya, sannu!

A tahiri, akwai wani dake yawan cewa ‘yan mata baza su iya yin wannan ba’.

Kowane rana a hanyoyi daban daban, mu yan mata mun cigaba da yin abubuwan nan dai. ‘karya katangar wariyar nan!’

Akan yin abubuwa da ba’a taba yi bane!

vignette_6_1.png vignette_6_2.jpg vignette_6_3.jpg vignette_6_4.jpg vignette_6_5.png

Kinji dadin wannan karatun? Rarraba kaunar da abokiyar ki kuma ki karanta sauran labaran mu na Springster a nan!

Share your feedback

Tunanin ku

wannan yayi

March 20, 2022, 7:59 p.m.