Ki cigaba da Imani!

Mutane da yawa zasu gaya miki “a’a” a wannan duniyar. Ki cigaba da tafiya kawai!

Sannu, yarinya. Sannu!

Wasu lokuta duniyar zata gaya miki cewa baza ki iya ba.

Abu daya da zaki iya yi shine- ki tashi, ki cigaba da tafiya, kuma ki cigaba da Imani.

vignette_5_1.jpg vignette_5_2.jpg vignette_5_3.jpg vignette_5_4.jpg vignette_5_5.jpg

Kinji dadin wannan karatun? Rarraba kaunar da abokiyar ki kuma ki karanta sauran labaran mu na Springster a nan!

Share your feedback