Ki saka aiki!

Idan kika saka rai cewa zaki kara kokari, baki san iyakan da zaki iya kai wa ba

Sannu, yarinya, sannu!

Me ake nufi da “a saka aiki”?

Akan samun muradi ne da kuma bin sa da dukka zuciyar ki.

Babu yanken hanya, amma kai wa wajan shine abun nishadin!

vignette_1_1.png Vignette_1_2.png Vignette_1_3.png Vignette_1_4.png

Kinji dadin wannan karatun? Rarraba kaunar da abokiyar ki kuma ki karanta sauran labaran mu na Springster a nan!

Share your feedback