Rarraba kauna!

Babbu iyaka abubuwan da zamu iya yi idan muka bude zuciyar mu!

Sannu, yarinya, sannu!

Meyasa muke “Rarraba kauna”?

Wannan mai sauki ne!

Ta hanyar magana da juna kuma da rarraba tunani, da farin ciki, da Imani, da masaniyar juna.

Muna jawo kowa kusa tare!

vignette_2_1.jpg vignette_2_2.jpg vignette_2_3.jpg vignette_2_4.jpg vignette_2_5.jpg

Share the love with a friend and read all the rest of our Springster Stories here!

Share your feedback