Koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane!

Komai na kara sauki idan muka taimake yan uwan mu mata.

Sannu, yarinya, sannu!

Kin taba ji kamar dukka nau’in duniyar na saman kafadar ki?

Ba wanda ke son wannan, ko?

‘koda yaushe muna tare, ba ke kadai bane’!

akan tsayiwa da mutane dake rayuwar ki dake bukatan taimakon ki kuma ki tabata ba wanda ke fuskacen duniya da kan su.

vignette_3_1.jpg vignette_3_2.jpg vignette_3_3.jpg vignette_3_4.jpg vignette_3_5.jpg

Kin ji dadin karatun? Ki rarraba kaunar da wata abokiyar ki sai ki karanta sauran labaran mu na Springster a nan!

Share your feedback