Shelar ‘Yan Mata

Karanta shi, Goyi bayansa, Bar shi!

Tunanin ku (1)

Shelar ‘Yan Mata

Ba’a kawo ni duniya domin na zama abin boye ba. Ba’a haife ni domin a hana ni abubuwa ba. Ba’a kawo ni duniya ba domin in zama ta wani ba. Ni a zaman kai na nake. Ina da baki kuma zan yi amfani da shi. Ina da bururrika da ba zan manta ba Ina da suna kuma ba Ɓoyayye ba ne Ko Mara Mahimmanci ko Marar Ƙima Ko in jira har sai an kira ni. Wata rana, sai sun ce wannan ne lokacin: Lokacin da duniya za ta farka domin baiwata Wannan ne lokacin da aka ƙyale ni In zama Mai abin ban mamaki Wannan ne lokacin da tashina Zai daina tsorata ku Wannan ne lokacin da kasancewa ta ‘ya mace Shi ne zai zama ƙarfina shine mahimmancina ba ciwo na ba Wannan ne lokacin da duniya zata Gane cewa an mayar da ni baya a duk Matsala kuma ni ce mafita. Wannan shi ne lokacin da ‘ya mace ta ke ‘ya mace kuma sauran ‘yan mata miliyan 250 dari biyu da hamsin suke faɗa da murya mai ƙarfi cewa Wannan ne lokacinmu Wannan ne lokaci na E’ wannan Shi ne lokacin mu.

Share your feedback

Tunanin ku

Hmm

March 20, 2022, 8:04 p.m.