Hanyoyi guda uku da zaki bi da amosanin kai

Ajiye matakin kan ki

Ana samun amosanin kai idan fatan kan ki ya yage kwayar halitta na fata da suka mutu.

Kuma ana sanadin sa ta hanyar girman wani ciyawa mara ganye da ake kira malassezia.

Kina fama da amosanin kai? ki daina susan kan ki sai ki bi wadannan siddabarun.

Ki gwada ababanda aka kera a dabi’ance
Tausa zaitun, da kwakwa ko kuwa kowane mai na dabi’ance (banda wanda ake amfani a soya abinci) a cikin fatan kan ki kafan ki saka sabulun wanke gashi. ki tausa kamar jefar ruwa daga kofi guda goma a fatan kan ki. Ki rufe gashin ki da wani hulan wanka. Zaki iya barin sa har ya kwana. Kada ki manta ki wanke shi da safe.

Ki gwada wani sabulun wanke gashi na musamman
Ki tambaye wani babba da kika yarda da ya taimake ki samun sabulun amosanin kai. Zaki iya zuwa wani kantin magani ki tambaye su su baki shawarar sabulun daya kamata kiyi amfani. ki wanke gashin ki a bisa yadda aka rubuta akan sabulun gashin. Idan kika bushar da gashin ki tabbata kin shafa mai gashi.

Ki gwada abinci dake dauke da sinadarin tutiya
Abinci kamar aleyahu, da madara, da kuma almond nada sinadarin tutiya sosai. Sinadarin Tutiya na rage saurin juya bayan kwayan halitta na fata, da ake kira amosanin kai.

Sinadarin Tutiya na rage saurin juya bayan kwayan halitta na fata, da ake kira amosanin kai.

Share your feedback