Karyar labarai lafiyan jiki da kika zato mai yiwuwa gaskiya ne
kisan yadda idan baki da lafiya kowa nada maganin cuta baki dan ki samu lafiya! Wasu sun fi iganci fiye da sauran, mai yiwuwa maganin cutar da aka bamu da muke yara ma bai da kyau mana.
Idan wani ya gaya mana karya da zai shafi lafiyan mu, zai iya samu a hatsari.
Ki koya rabe gaskiya da karya.
Ga wasu tafarki da ba zai kara miki lafiya ba.
Hadiye irin ‘ya ‘yan itatuwa zai sa itace ya girma a cikin cikin ki
In da wannan gaskiya ne, da muna tafiya da itace a cikin mu.
Gaskiyar: shan ‘ya ‘yan itatuwa na da kyau ma lafiya dan hanyar samun sinadarin nan dake kara lafiya a jiki kuma zai iya taimaka karfafa garkuwa daga cututtuka.
Muna bada shawara kada ki hadiye irin ‘ya ‘yan itatuwa ko wanda lokaci saboda abincin da bai narke a cikin ciki na kawo ciwon bututu dake karshen babban hanji a cikin mutum.
Shan garri na kawo ciwon ido
E. Mun san cewa yawan yin abu babu kyau. Amma babu likitar ido daya taba cewa “ ku dai na shan garri kafan ku makance.”
Gaskiyar: Ana samun garri daga rogo kuma yana da ma’adanin kimiyyar “Cyanide” dake dauke da guba. Saboda haka, idan muka sha garrin da ba’a yi da kyau ba zamu iya bude kan mu zuwa wadannan ma’adanin kimiyyar dake dauke da guba kuma zai iya shafin lafiyan mu. Siddabarun shine mu sha garri mai kyau kuma ba sosai ba.
Shan mangwaro bayan kin sha garri zai iya kashe ki
Bamu san inda wannan ya fara ba. Amma mun san cewa babu gaskiya a cikin wannan.
Gaskiyar: Garri sinadarin sikari ce kuma magwaro sinadarin dake kara lafiya ne. Idan aka hada su tare mai yiwuwa bazai yi lalaci ba, amma idan aka sha da yawa zai iya jawo zawo. Duk da yake akwai wasu nau’ukan dabbobi na magwaro dake dauke da guba. Muna bada shawara a ci abincin dake bada lafiya kuma dai dai.
Cin idon kifi zai saki zama doluwa a makaranta
Babu abun da ya hada idon kifi da basira.
Gaskiyar: kifi “abinci kawkawlwa” ne. Bincike ya nuna cewa zai iya karfafa aikace aikace na kawkawlwa.
Saka zare a kan kai yaro na tsayar da shakuwa
Yawancin jarirai na samun shakuwa idan suna cin abinci.
Gaskiyar: Madarar non ko kuwa shafa bayan yaron zai fi aiki fiye da zaran nan, ki yarda da mu.
Ki rarraba wannan makalan da abokai ki. Mai yiwuwa zasu koya abu daya ko biyu daga cikin sa. Kin san wani tafarkin lafiyan jiki? Ki gaya mana a shafin sharhin mu.
Share your feedback