Babban ‘yan mata ma na kuka

Bi da al’ada mai radadi

Da yawan mu na samun ciwon cikin a lokacin hailan mu.

Mun san cewa zai iya muni. Ma wasun mu, zafin na sa mu kuka. Na wasu kuma na hana su yin komai ko wanda rana.

Wannan yana sauti kamar ki? Idan yana yi, kada kiji tsoro. Radadin ba komai bane. Babu wahalan bi da shi.

Meyasa yake raunata ni? Ciwon ciki a lokacin al’ada na zuwa idan gabobin mahaifan mu ya cukwiykuye sai kuma ya huta.
Dogon zanen nan na mahaifan mu na ferewa a lokacin al’adar mu. shi yasa muke zub da jini. Wannan zai iya yin mana zafi.

Menene abun nan da ba zai iya sanadin wannan zafin?
Wasu mutane na fadi cewa abin sha mai sikari ko abu me mai zai iya jawo ciwon ciki. Babu tabbaci akan wannan maganan.
Abincin dake sanadin kumbura zai iya kara zafin ciwon. Saboda haka ku guje abincin da ba amfani a jiki ko abincin da ke da gishiri sosai.
Abun muhimmanci ne mu ci abincin dake kara lafiya a lokacin al’adar mu.

Me zan iya yi akan wannan zafin ciwon?
Ruwan zafi ko wanka da ruwan zafi na taimakon rage zafin ciwon. Hutawa ko kwanciya na taimako.
Zafin ciwon na shafin aikace aikacen ki? Zaki iya gwada shan magani.

Kiyi magana da wani ma'aikatan asibiti da kika yarda da. Zasu iya taimakon ki yanke shawara akan abun yi. Zasu iya yin miki bayani yadda zaki sha magannin nan. Abun muhimmanci ne a wajan mu idan kika kiyaye shan maganin nan. Ya kamata mu lura da kan mu!

Kina masaniyar irin wannan zafin ciwon a lokacin al’adar ki? Kiyi mana magana akan sa kuma da yadda kike tafiyyad da shi.

Share your feedback