Ku san ranar da zaku fara al’adar ku na gaba
Sunana Bunmi kuma shekaru na goma sha biyar.
Ina son na nuna muku yadda zaku lissafa kwanakin al’adar ku.
Kuna al’ajabin menene al’ada? Ku duba nan
Menene sauran abubuwan da kuke son ku sani akan al’adar ku. Ku rarraba da mu a sashin sharhi.
Share your feedback