Makarantar yanar gizo gizo: yadda zamu koya kowane abu a shafin yanar gizo gizo
Shiga ku zama masu kaifi
Kun san cewa ba a makaranta bane kawai zamu iya koyon abu? Daga daukan hoto zuwa yin wa jama’a magana, zamu iya koyar da kan mu sosai a shafin yanar gizo gizo. Kuma yankin mafi ingancin? Wasu ajin sun zo a kyauta!
Da zabi da yawa, mai yiwuwa baza ku san daga inda zaku fara ba. Wadannan sidabbarun zasu taimake ku:
- Ku bi zuciyar ku: Koyon wani sabon kwarewa nada sauki idan kuka zabi abun da kuke kauna. Hanya ne mai kyau da zaku cigaba da aikata. Saboda haka idan kuna son buga ganga, ku kasance masu sahihi. Ku dauke darasin buga ganga a yanar gizo gizo. Kada ku zabi wani abu daban saboda shine abun yayi. Idan kuna son ku koya wani abu kamar buga ganga a yanar gizo gizo, zaku iya farawa ta karatun makala akan buga ganga. Ku kalla bidiyon wasu masu buga ganga a yanar gizo gizo idan zaku iya. Sai ku naima wani shafin koyon buga ganga a wani yanar gizo gizo kamar youtube. Ko kuwa zaku iya tambayan wani dake buga ganga ya koya muku.
- Kuyi setin wani muradi: Kafan ku fara wani aji, ku samu bayyanannen shawara na iyakan lokacin da zai kai. Wannan zai iya zama mako biyu, ko wata daya, ko kuwa fiye da haka. Daga nan, ku yanke shawara ko kuna da isashshen lokaci. Ku gaya wa kanku gaskiya. Ajin yanar gizo gizo basu zuwa da sauki, saboda haka yana da kyau kuyi tsari kuma ku shirya da kyau. Ku zabi abun daya dace daku sai ku biyo shi.
- Daya a lokaci: Kada ku dauke da yawa a take. Ku fara da abu daya da kuka fi so. Zai taimake ku maida hankali. Zaku iya koyan wani kwarewa a wani lokaci.
- Ku tsaya wa tsari daya: Koda ya iyakan aikin ku yake, dole ku taimaka a gida. Saboda abubuwa suyi sauki, zaku iya tsaftata dakin ku bayan yin karatu a yanar gizo gizo. Zaku yi aiki sosai a rana.
- Yin gwaji zai saka ku cikakku: Idan kuka yi abu so da yawa, a karshe zaku yi sa da kyau. Idan kuna koyon yadda ake yin kujera, ko cire doran kasa na katako domin a saka garin kasa a lokacin da baku komai. Bada jimawa ba, zaku yi kujeran ku na fari.
Kun gani? Dukkan ku kunyi setin yin kware kowane abu. Daya, Biyu, Uku, latsa.
Kun taba koyon wani sabon abu a yanar gizo gizo? Gaya mana a wajan sharhi.
Share your feedback
Tunanin ku
A gaskiya wannan ya kayatar dani sosai.
March 20, 2022, 8 p.m.
gaskiya na iliman tu sosai
March 20, 2022, 8 p.m.
YAYI KYAU SOSAI
March 20, 2022, 7:58 p.m.
SLM ,GASKIYA MUNAKARUWA,INASON KAWAYE
March 20, 2022, 7:58 p.m.