Idan kuna da kudin kanku, Yana da sauki ku samu ra’ayin ku
Funmi na wani kungiya a whatsapp da abokan ta, Lucy da kuma Chris. Suna tura wa juna bidiyo, hotuna, da kuma sauran abubuwa masu nishadantarwa.
Kwanan nan, Funmi ta tura wani sakon rubutu da ya saka abokan ta jin dadi. Ga yadda ya faru:
Idan muna da kudin kanmu, zamu iya yanke shawara da kuma yin iko. Zamu iya fara ajiyen kudi. Kuma zamu iya kai abokan mu yawo kuma mu biya kudin da kanmu. Kamar Funmi.
Kun taba kai abokan ku yawo? Ina kuka je kuma me kuka yi? Gaya mana a wajan sharhi.
Share your feedback