Kuna cikin jama’ar mara kyau?
Koyo yin abokai masu kyau don rayuwa
Sannu yan mata,
Kuna tsammanin wai kuna tsakanin mutane mara kyau yanzu, kuna tare da mutanen da ba abokanku ba ne?
kwashe Lokacin tare da mutane da basu son girma ku ba daidai ba na,zai iya haifar da mummunan sakamako a rayuwarku. Yana da muhimmanci ku kewaye kanku tare da mutanen kirki wanda za su ba ku zama kanku kuma zasu iya ƙarfafawa da goyan bayanku.
To, ta yaya zaku iya fito a sakanin mutane marar kyau da kuma samun jama’ar mai kyau? Ga wasu matakai don taimakawa:
- Gane yandda mugayen mutane suke. Idan kun kasance tare da mutanen da suka yin maku dariya, suna kunyata daku kuma ku ji kunya game da kanku, to, kuna cikin Tsakanin mutane marar kyau.
- Samu abokan da suka gafartawa kuma sun yarda da ku, da yandda kuke. Ba wanda yake cikakke kuma wani lokaci ma za ku iya cutar da abokiku ko karya amincewar su. Aboki na ainihi zai gafarta maku kuma zasu son ci gaba.
- Gane abin da babban taron yake kamar. Abokai na kirki ne mutanen da suke ƙauna da dogara kuma suna goyon bayanku a ko ina. Suna kuma taimaka maku ku guje wa yanke shawara mara kyau kuma ba zasu matsa maku ku yi abubuwa da baku son yin.
- Koyi don dubawa ga mutanen da suke son irin wannan kyawawan abubuwan da kuke yi. Zabi abokai da suke da tunanin na zama a makaranta, samun maki mai kyau da kuma samar da dama ga kansu. Suna da kyakkyawan makomar gaba da su - kamar yadda kuke yi!
Yin sabbin abokai baya zuwa da sauƙi , amma idan kuna nan bude, gaskiya kuma ku kasance ainihinku, masu gaskiya zasu zo wajen ku.
Abokai mafi kyau suna faruwa a hankali don haka kada ku damu da yawa game da abin da wasu mutane suke tunani game da ku. Ci gaba da zama mutum mai kyau da kuma mutane masu gaskiya mun tabbata za su zo gare ku!
Share your feedback