Ranar nishadantarwa na Funmi

Idan kuna da kudin kanku, Yana da sauki ku samu ra’ayin ku

A taimaka! Ban san yadda nake ji ba

Abun da zaku yi idan kuna son samari biyu

Safgar ki zai iya zama rayuwar ki na gaba

Idan kina kaunar abun da kike yi, zaki yi murnar aikata shi kuma zai yi sauki.

Su samarin na a gefe

Tsirarta kanki a ungwuwa

Fatar jikina ta na lalacewa

Balaga ta canja min kamanni!

An sayar da Joanna sabo da kuɗi

Yanzu ta na da kwarewar da zata iya samun nata na kan ta.

Ni sananniyar budurwa ce

Amma ba budurwar kirki ba

’Ya mace ba a halicce ta domin ta zama ‘baiwa ba’ “

Wannan yarinyar mai shekaru 17 goma sha bakwai ta sami Kyautar Zaman Lafiya na duniya ta Nobel!

Kudi baya siyan kauna

Kauna na bai da farashi – Jennifer Lopez

Kina da 'yancin koyo!

'Yan matan duniya sun san cewa ilimi shi ne zai taimaka miki ki yi nasara

Za ki iya zama babba idan da kudi!

Yin abin da ya dace dankudi ba wai wani abu ne da aka haife ki da shi ba - dabara ce - don haka ki koya yanzu.

Kin Rasa aiki?

Ga abubuwa biyar da za ki yi su dauke miki hankali

Yana son ki?

Bara mu taimake ku karanta wadannan alamun